Kungiyar mu’ujizar ilimi na Alqur’ani da Sunna da duniya    
Saqonmu: Fayyace mu’ujizar ilimi na Alqur’ani da Sunna ta duniyia da bayyana shi game da dukkan mutane

Harshe

Shafin baya

Shafin farko Falaki da sararin samaniya Kasa da tekuna Shari’ar musulumci Fagage daban daban  

 

Takaitaccen nazarin likitanci
Batun

Aya ko hadisi

Masaniya

  Ilimin likitanacin ya tantance yawan gavuvvan jiki 

Imam Muslim ya ruwaito daga Abdullahi bn Farukh , cewa ya ji Aishat na cewa :Manzo(s.a.w) ya ce: an halicci dukkan Dan adam akan gavuvva xari uku da sittin.wanda yayi kabbara yayi hamdala yayi salati yayi tasbihi, ya kuma nemi gafarar Allah. Ya cire dutse akan hanyar mutane ko qaya ko qashi daga hanyar jama'a, yayi umurni da alheri yayi hani ga abin qi,bisa waxannan gavovi xari uku da sittin, to zai tafi rananr an  nisantar dashi daga wuta.

Rigirigen jiki 

Manzo (s.a.w) ya ce : misalin muminai wurin san hunansu da tauyinsu da qaunan junansu, misali jiki ne idan gava xaya daga ciki ta sami rauni sai sauran gavovin jiki suyi rige rige wurin jin zafin da rashin barci." Buhari da Musulum suka ruwaito da wasunsu.

Goshi kwakwalwa

Allah (s.w) yana cewa : a'a ha idan bai bari ba zamu damqeshi a gaban gwagwalwa* kwakwalwa mai Qarya mia kuskure" Al-alaq 15-16

Cutukan zamani na jinsi sakamakon lalata ne 

Manzo(s.a.w) ya ce: " alfasha ba za ta tava watsuwa acikin wasu jama'a ba abayyane face sai annoba da cutuka waxanda ba tava watsuwa agabaninsu ba, sun watsu acikinsu wa ". ya kuma qara cewa "zina bai tava watsuwa acikin wasu al'umma ba face mutuwa yayi yawa acikinsu' malil ya ruwaito acikin muwaxxa.

Habbat sauda'a  maganin dukkan cuta

Daga Manzo (s.a.w) ya ce: "Babu wani cuta sai yana da magani daga Habbat Sauda'a sai dai mutuwa" 

 Yizgar farko na halitta

An ruwaito daga Abu huraira cewa Manzon Allah (s.a.w) ya ce: dukkan xan Adam turvaya na cinsa sai dai kawai yizgar farko daga shi ne aka halicce shi a cikinsa ake harhaxa shi"

Halittan Jariri a matakai

Allah ta'ala yana cewa: "me yasa ba ku neman daraja  daga Allah *  lalle ya hallice ku a matakai" nuh 13-14.

Riga kafi kariya 

Manzo (s.a.w) ya ce (idan kuka ji annoba awani gari kada ku shige shi,idean ya auku a wani gari kuna cikinsa kada ku fita daga ciki) Buhari da Muslim suka ruwaito.

Jin zafi ko raxaxi 

Allah (s.w) na cewa "lalle waxanda suka kafirce da ayoyinmu da sannu zamu qona su da wuta, a duk lokacin da fatar su ta nuna sai mu sauya masu fata sabuwa , don su xanxani azaba, lalle Allah ya kasance mabuwayi ne mai hikima" (an- nisa'I 56)

     
     

 

 

 

 

 
 

Kungiyar mu’ujizar ilimi na Alqur’ani da Sunna da duniya  (1428-2007)