|
Takaitaccen nazarin falaki da sararin samaniya |
|
Batun |
Aya ko hadisi |
Masaniya |
|
RANA
FITALA CE WATA KUMA HASKE |
Allah (s.w) yana cewa: ‘Tsarki ya
tabbata ga Allah da ya sanya burujjai a cikin sama. Kuma
ya sanya kuma fitila da wata mai haskakewa a cikinta.*
(al- Furqan
61) |
 |
|
Hauhawa zuwa Sana |
Allah (s.w) na cewa" wanda Allah ke son ya shiryar dashi
sai buxe zuciyarsa
da musulumci, wanda kuma yake so ya
vatar
dashi zai sanya
qunci a
qirjinsa
kamar mai hauhawa zuwa sama, haka Allah ke sanya datti
akan waxanda
ba sa yin imani" (al-an'am 125) |
 |
|
Na rantse da Sama ma'abuciyar maidowa |
Allah(s.w) na cewa" na rantse da sama ma'abuciyar
maidowa"(al- tariq
11) |
 |
|
Taurari masu tafiya masu gudu suna
vuya |
Allah(s.w) na cewa : ba sai na rantse da taurari masu
tafiya ba* masu gudu suna
vuya"(at-takwir
15-16). |
 |
|
|
|
|
|
|
|
|
| |
|
|
|
|
|
|
|
|
|
|
| |
|
|
| |
|
|