|
Takaitaccen nazarin kasa da tekuna |
|
Batun |
Aya ko hadisi |
Masaniya |
|
Cuxexeniyar
tekuna da banbancin ruwa |
Allah yana cewa:"ya garwaya teku biyu(ruwan daxi
da na zartsi) suna haxuwa.*
A tsakaninsu akwai shamaki, ba za su
qetare haddi ba.*
To, saboda wane daga ni'imomin Ubangijinku , kuke
qaryatawa.lu ulu
u da murjani na fita daga gare su."(19-22 Al Rahman ). |
 |
|
Makwararar
qoramai |
Allah ta;ala yana cewa: shi ne wanda ya tafiyar da
qoramai biyu
wannan mai daxi
qorama,
wannan kuma mao zartsi mara daxi
ya kuma sanya shamaki mai shingewa tsakaninsu " Al- furqan
53) |
 |
|
SIFFOFIN TEKUNA MASU ZURFI |
Allah (s.w) na cewa:"ko kamar dufai acikin teku mai
zurfi, wanda taguwar ruwa ta rufe shi, abisansa akwai
wata taguwar,abisansa kuma akwai girgije, duffai
sashinta akan sashi, har in ya fitar da hannunsa ba ya
iya ganinsa , duk wanda Allah bai sanya masa haske ba ba
zai tava
samun haske |
 |
|
Yankin da yafi ko kwari a doron
qasa |
Allah (s.w) yana cewa: An rinjayi Rum* a mafi kusan
qasa, kuma su
bayan rinjayar ta su za suyi galaga* a cikin tsukin
shekaru al'amura na Allah gabanin haka da bayan haka, a
wannan rana musulmai za su yi farin ciki*(al—rum 1-4). |
 |
|
qasa
ma'abuciyar
tsagi |
Allah (S.W) yana cewa:" da
qasa ma'abuciyar
tsaguwa"(altariq
12) |
 |
|
|
|
|
| |
|
|
|
|
|
|
|
|
|
|
| |
|
|
| |
|
|