|
Haramta naman Alade ilimi ya bayyan haka |
Allah(s.w):" kace ba sami wani abu daga cikin abinda aka
yi min wahayi da shi ba haramtacce, na abinci sai dai in
ya kasance mushe ne ko jini n yanka ko naman alade, to
shi najasa ne ko fasikanci aka yanka ba don wanin Allah.
.wanda ya ya matsu ba mai
qetare iyaka ba ko
shisshigi to lalle Ubangijinka mai gafara ne mai
rahama" Al-an'am 145). |
 |