|
Kubarshi
acikin zungeronsa |
Allah (s.w) na cewa : " Yusuf ya
kai mai gaskiya bamu fatawar shanu bakwai mai
qiba
suna cin bakwai busassu, da zangeru bakwai koraye da
wasu busassu , ko zan koma ga mutane ko zasu sani* yace
zaku yi noma shekaru bakwai a jere duk abin da kuka
girba ku bar shi acikin zungeransa sai kaxan
daga wanda zaku ci* Sannan wasu shekaru bakwai na fari
zasu zo, sun cinye abin da kuka gabatar masu sai kaxan
daga cikin waxanda
kuka killace* sannan wani shekara zai zo mutane za su
nemi gudunmuwa aciki zasu yi lallage) (yusuf 45-49) |
 |