|
Fuskacin mu;ujiza:
Akwai fuskoki biyu na mu'ujiza a nan a wannan ayoyi masu
tsarki da farko:
qur'ani ya ba
da labarin nasara da Rumawa za su yi a kan Farisawa
bayan sun yi nasara a kansu a tsukin shekaru |"kalmar
Bidh'i " a cikin larabci yana nufin daga shekaru uku
zuwa tara . kuma abin da
Qur'ani
ya ba da labarinsa ya auku a cikin shekaru bakwai a
lokacin da yaqi
ya sake aukuwa a shekara ta 627 kuma Rumawa suka yi
nasara a kan Farisawa kuma abin ya zo dai dai lokacin
da musulmai suka yi nasara ayiqin
Badar.
Da
mushirikan larabawa suna ganin wannan nasara ba zai tava
aukuwa ba har suna yi wa musulmi izgili da maganan Alqur'ani
suna cewa magana yadda wannan abin zai yi ya auku, sai
suka kunyata lokacin da abin da
Qur'ani
ya ba da labarinsa ya auku wato nasarar Rumawa a kan
Farisawa.
Na
biyu: haqiqa
ta jogurafi ya tabbatar da cewa wannna wuri shi ne yafi
ko ina kwari a doron
Qasa kamar
yadda
Qur'ani ya ba da
labarin cewa nasara zata auku ne a mafi kwarin wuri. "
kalmar Adna" a larabci tana nufi kusa ko kwari, a
vangaren kusa
wannan ruri ya fi ko ina kusa ga jazirar larabawa.a
vangaren kwari
kuma wato wurin yana
qasa da zurfin
ruwa kusan mita 400, kuma shi ne mafi kwarin wuri da
tauraron Dan Adam ya dauki hotonsa kamar yadda
Insakwafidiya ta Birtaniya ta tabbatar. Kuma tarihi ya
tabbatar da cewa wannan abu ya auku ne a wuri da yafi ko
ina kwari wanda bai cin cigaban ilimin zamani ba wanda
yasan haka lamarin yake.. shin wannan ba zai tabbatar
mana da cewa
Qur;ani
daga wurin Allah yake ba. Hakika Allah yayi gaskiya da
yake cewa " ka ce godiya ya tabbata ga Allah zamu nuna
maku ayoyinsa za kuma kusansu" |