|
Fuskacin mu'ujiza:
ba agano waxannan
abubuwa sai bayan cigaban ilimi awannan zamani, kuma ga
Al-kur'ani mai girma ya kevance
wannan vangare
na gaban goshi da ambato na cewa mai
qarya
mai kuskure, sannan yace kuma zai damqeshi
, wato wurin yin masa hisabi domin shi yake kula da
dukkan gavovin
mutum.
Saboda da hikimar unbangiji ya
sanya wannan yanki shine zai riqa
yin sujjada da kusanta zuwa ga Allah …. ( lalle sallah
tana hani ga Alfasha da abin
qi
,Ambaton Aallah shine mafi girma , Allah na sane da
abanida kule aikatawa")"al-ankabut 45. |