|
Allah (s.w) na cewa "lalle waxanda
suka kafirce da ayoyinmu da sannu zamu
qona su da wuta,
a duk lokacin da fatar su ta nuna sai mu sauya masu fata
sabuwa , don su
xanxani
azaba, lalle Allah ya kasance mabuwayi ne mai hikima"
(an- nisa'I 56)
Allah (s.w) na cewa:a shayar dasu ruwa mai zafi sai ya
yanke masu hanjinsu"(Muhammad:15)
|
|
Haqiqar
ilimi:
Da
can kafin bayyanar ilimin zamani ana zaton dukkan jiki
ne ke jin zafi mutane ba su gano cewa akwai wani yanki
na fata shi yake
xaukar zafi da
raxaxi
ba. Har sai lokacin da ilimi ya gano haka , inda docta
Head ya kasa jin fata zuwa kishi biyu: ji mai tsanani
(Epicritic) shine ya shafi jin shafa
xan kaxan
ta rarrabewa tsakanin zafi. Da kuma ji na farko(
Protopathic) shi ya shafi jin zafi, da kuma darajar
zafi mai tsanani,ko wanne acikin yana aikin sa daban ne
kamar yadda kuma akwai wani yanki na musamman da yake
banbance yanayi( Receptors) shi kansa ya kasu kishi
hudu: halittun da suke tasiri da yanayin waje(Exterocetors),
wato na
vangaren shafa,
da sauran jiki (Meissners Corpuscles) da kuma( Merkes
Corpuscles) wato na hallitun gashi, da
qarshen Erause
End Bulbes) wato mai jin sanyi, da kuma
(Rffini,scylinders) mai jin zafi ke nan wato
qarshen mai
xaukan zafi da
raxaxi.wato
fata shi yafi komai dauran
xaukan zafi da raxaxi.
Kamar yadda malam likata suka tabbatar da cewa wanda ya
fatarsa ta kone baki
xaya baya jin
zafi da yawa saboda ya rasa wannan yanki za yake
xaukan zafin ko
raxaxi.
Ba irin konewa
xan kaxan
ba inda zai fin kan
qaru sosai saboda
an isa wurin
xaukan zafin kai
tsaye.kamar yadda likitoci suka tabbar da cewa irin
kananan hanji na kusa da uwar hanji ba shi da abin daxkan
zafi ,a mma uwar hanji da sauran hanji suna da wannan
abin da yake
xaukan zafin,
abin da aka tabbatar da cewa yana dauke da kwayoyin
halittu da suka kai 20400 sanimita kuma yawan sa ya kai
yawan halittun da suke cikin fatar da take daukan zafi
awaje. |
|
Fuskacin mu'ujiza:
Allah ya bayyan a cewa Fta shine wurin
xaukan azaba sai
mai girma da
xaukaka ya haxa
azabar da fata da zafin a cikin ayan farko ya bayyan
cewa idan fatan ta nuna sai asauya masu wata fatar mai
xauke da irin
wannan halittun da suke
xaukan zafi don
asanya wannan kafirin yai ta shan azaba da
qunar wuta.
Kuma ilimin zamani ya gano cewa cewa fatar baya baya
ita ce ke daukan zafi da raxaxi
da
quna, abin da
babu wani mahaluqi
da zai iya fahimtar haka bayan ci gaban ilimin likitanci
wanda ya gano wannan haqiqar
da Alqu'ani
mai girma ya bamu labari, aqarni
goma sha huxu
da suka gabata. Haqiqa
wannan na
qara bayyan
ayoyin Allah maxaukakin
sarki
Alqur'ani
ya tsoratar da kafirai da azaba da ruwan zafi mai yanke
uwar hanji a cikin aya ta biyu, daga baya aka gano cewa
uwar hanji bata jin zafi sai idan an yanke ta sai ruwan
zafin ya shiga ya isa zuwa kwakwalwa ta hanyar wasu
halittun fata masu
xaukan zafi daga
nan sai mutium yaji zafin da
quna da raxaxi.
anan zamu ga haqiqani
mu'ujizar ta bayyana bayan da haqiqar
ilimi ya tabbara abin da Alqur'ani
mai girma ya riga ya faxa. |