|
Fuskacin Mu'ujizar:
Allah (S.W) na cewa" abin da kuka
girba ku bar shi acikin zungeransa" don yayi nuni da
cewa barin hatsi acikin zungeronsa yafi amfani awurin
ajiya, saboda baya saurin juyawa da juyin zamani anan
akwai abubuwa biyu:

iyakance lokacin amfanin noman da
shekaru sha biyar wato bakwai na nowa da girbi, bakwai
na fari da qamfa
sannan shekara
xaya
na buqatuwar
mutane, suna lallagen 'ya'yan itatuwa . to bincike ya
tabbatar da cewa shekaru sha biyar
xin
nan sune na iya amfani da kayan da aka ajiye, har asami
amfaninsa.
Hanyar kiyayewar ita ce "ku bar
shi acikin zungeronsa" kuma wannan hanya ce ta ilimi da
ya tabbatar wanda kuma ake aiki dashi a hanyoyin ilimi
na zamani anan zamu cewa mafi nagartar hanya na kiyaye
amfani itace wanda Annabi Yusuf ya bayyana. Kuma hatta
misirawa na da basu san wannan hanyar ba waxanda
suka zamo suna ajiyar tsaba ne kawai .kuma ambaton da
al'qur'ani
yayi ma wannan hanya ya nuna girman sa kenan kuma wahayi
ne na ubangiji. |