|
Haqiqar
ilimi:
sararin samaniya na maida tururin ruwa da ya tashi zuwa
gareta da siffar Ruwar sama.
Sararin samaniya na maido da abuwuwa da dama zuwa
qasa bayan sun
tashi daga
qasan.
Sararin samaniya na maida wasu tartsatsin haske masu
kashe rayayyu nesa da
qasa.
Sararin samaniya na akasta sauti da amo na kusa da na
nesa zuwa
qasa, wato yana
xaukan
sauti daga
qasa sannan ya
maida shi
qasa
kaman amsa amo da sautin talfo da sauransu.
Sararin samaniya yayi kama da madubi da take
xaukan zafi, sai
ta riqa
kare mutum daga zafin rana, kuma kamar yadda yake kariya
da dare, da za a sami tangarxa
awannan tsari da komai yaya lalace da kuma rayuwa tayi
wahala, ko dai saboda tsananin zafin rana ko sanyin
dare. |