|
Haqiqar
ilimi:
Malaman joyoloji na zamani sun gano cewa doron
qasa tana kewaye
ne da wasu tsage tsage masu zurfi har zuwa tsagi goma
sha biyu masu bin juna, ana kiran kowanne aciki allo ko
falanki da kuma wasu
qananan falankai
ana kiran su (platelets), waxannan
alluna suna
xore ne akan wasu
abubuwa kamar rairayi inda suke bisa tekunan ruwa kowane
tsagi na allo yana
qarawa dxaya
tsagin alokacin da aka sami
qaruwan wani
vangare
xaya
bangaren zai ragu, har ya rame ya manne da allon da yake
kusa dashi. Ta haka ya bayyana cewa akwai tsagi mai
zurfi da yake a tsakiyar tekuna (mid- Oceanic
Rifts),wananna tsagin kan
qara
faxi
har ta rufe doron
qasa
baki
xaya,zurfinta zai
iya kai kusan kilo mita 150 a wurin
qasa
mai kauri,kaman yadda bayanai suka tabbatar da cewa duka
doron
qasan da muke akai
da abin da yake rike da ita na duwatsu duk suna juyawa
ne da juyawar allunan da suke
xauke da su ,
sawa'un akusa da juna ne ko nesa da juna,juyawa suke yi
ahankali don asami tazara acikin tsukin shekara na
xan santimita kaxan.Misalin
ruwan Bahar maliya, yana
qara faxi ashekara
na santimita uku a shekar, yankin ruwan kalfoniya yana
qararuwa da kusan
santimita 6 ashekara. Sannan karon da Allon hindu ya yi
da wanda yake kusa dashi yana ya zaizaye shi ya samar da
dutsen Heimalaya wanda tafi kowanne yawan tsibirai a
doron
qasa,kaman yadda
wasu suke ganin tattaruwan
qasashe awuri
xaya
ko kuma a kusa da juna ya faru ne sabili da kusantan waxannan
alluna tun kusan shekaru miliyon 200 , har suka zamo
nahiya
xaya da kuma teku
xaya
, alokacin da suka tsage aka sami (Mid-Atlantic Ridge)
har yau kuma wanna yanki shine ake yawan samun amon wuta
awurin. |
|
Fuskacin mu'ujizar:
ba
agano tsagewar tekuna ba (Mid-Oceaan Rifts) sai bayan yaqin
duniya ta biyu, sanna aka iya bayaninsa bayan an gano
alluna (Tectonic Plates) waxanda
aka gano su a karshin shekaru na sittin zuwa na saba'in
na
qarni
da ya wuce, ta
vangaren ilimi
kuma wannan tsagewar mai girma da zurfi
qarqashin
qasa shine babban
alamar doron
qasa, saboda haka
zamu ga Alqur'ani
mai girma ya riga nuni zuwa ga wannan abu wanda ba asan
shi ba, abinda ke
qara nuni da
cewa daga wurin Allahmaxaukakin
sarki yake. |