|
Fuskacin mu'ujizar:
Hadisin ma'aiki mai tsira da aminci ya tabbatar mana da
wata
qa'ida ta zamanta
kewa na bai
xaya wacce zata
iya aukuwa akowa ce Al'umma,
qa'idar kamar
haka: watsuwar lalata kamar su zinace zinace da sauran
alfasha acikin jama'a, sannan kuma ta watsu abinda ake
kira da"fasiqancin
zamani" shine abinda hadisin ya kira da "Alfasha ba zai
tava
yaxuwa ba kuma
abayyana ta". Sakamakon
qa'idar: watsuwar
annoba da cutuka masu karya garkuwa kuma masu wuyan
magani, waxanda ba su
tava
aukuwa ba acikin Al'umma da suka gabata, shine abinda
hadisin yake nufi da " face sai annoba da cutuka waxanda
ba tava
watsuwa agabaninsu ba, sun watsu acikinsu wa".
To
haqiqa
wannan bayani na ma'aik (s.a.w) ya auku acikin alummai
da dama musamman a Turai. Ta yadda suka halasta duk wata
hanyar lalata ba tare da
qa'ida ba da yin
tallarsa aduniya baki
xaya.. kamar yadda
Dokta Shufeld yake cewa a littafinsa zutukar lalata:
sakacin alumma gameda abin da ya shi jinsi da lalata
irin su zina da liwaxi
da maxigo
yayio yawa kuma har kafafen sadarwa suna tallata irin
abubuwan suna ganin duk saurayi ko budurwa da bata yin
haka bata waye ba. Har ya zama asami wani kamamme ko
kamammiya a Turai wani abune mai wahalar gaske.
Insakolfidiya ta ingila ta bayyana cewa: ayanzu yan liwaxi
da madigo abayyane suke yi babu wani batun rufa rufa har
sun sami kulob nasu da
qungiyoyinsu.
an
rubuta dubannin wasannin kwaikwayo da riwayoyi da suke
yabawa zina da lalata har majami'u sun halasta zina da
liwaxi,
kai har ma ana
xaura masu aure
tare, awasu
qasashe na
turai.da buxe
masu wuraren shaqatawa
da jin daxi.
Shin an sami sakamakon yin hakan?
Haqiqa
an sami sakamako shine watsuwar cutuka da annoba da
sauran kamar yadda cutar sida ko kanjamau masu karya
garkuwar jiki, abinda da ya hallaka rayuwar fiye da
miliyoyin jama'a wannan cuta ya fara bayyana ne a
shekara ta 1494, kuma har ya zuwa yanzu irin waxannan
cutuka suna sauya kamannu da yana yi ta fuskoki daban
daban, kuma waxannan
cutuka ba sa watsuwa sai ga irin jama'an da suke aukawa
cikin irin waxannan
ayyuka na alfasha, da can kafin agano cutar
qanjamau a shekara
ta 1983, ma'aiki (s.a.w) ya bayyana haka kafin sheka
dubbai da suka gabata .wannan gaskiyar abinda yake
tabbatar da cewa baya magana daga wurinsa sai dai wahayi
ne daga wurin ubanhiji |