|
|
|
Cuxexeniyar
tekuna da banbancin ruwa |
|
Allah yana cewa:"ya garwaya teku biyu(ruwan daxi
da na zartsi) suna haxuwa.*
A tsakaninsu akwai shamaki, ba za su
qetare haddi ba.*
To, saboda wane daga ni'imomin Ubangijinku , kuke
qaryatawa.lu ulu
u da murjani na fita daga gare su."(19-22 Al Rahman ). |
|
Haqiqanin
Ilimi:
ba
asan cewa tekuna nan gishiri dangi dangi ne ba. awurin
garwayarsu, kuma tekuna ba iri
xaya ba ne, sai a
shekara ta 1830 a ka gano haka lokacin da wani mai
binciken tekuna (Chalenger) ya kewaye tekuna na tsawon
shekaru uku, a shekara ta 1942 akaran farko, ya sami
sakamakon binciken bayan da aka kafa tashoshi a cikin
ruwa.sai suka gano cewa tekun Atalantika ba teku
xaya ba ne. a'a
akwai koguna da yawa a ciki, duk da cewa teku guda ne ,
ko wane yanki,na ruwa ya yi daban a darajar zafi da
sanyi da zartsi da daxida
kuma irin halittun da suke rayuwa ciki, da kuma karvar
oksajin da narkewarsa, duka wannan a cikin teku
xaya ke nan.Ina
kuma ga koguna biyu mabambanta. Kamar ruwan Bahar
Maliy,da kogin Bahar Rum, da kuma tekun Atalantika da
kogin gulf ta Adan. Ance dukansu suna haxuwa
ta wasu mahaxai.
A
shekara ta 1942 aka gano cewa akwai wasu koguna da
ruwansu yake gaurayuwa amma ko wannaensu ya yi daban
wurin
xanxanonsa
da kamanni. Ruwan teku a ayaune yake ba yana cikin motsi
ne ko da yaushe,, abin da ya sa ko wane
vangare na cakuxuwa
da wani
vangare , amma
duk da da haka akwai shamaki a tsakaninsu ba sa haxuwa. |
|
Fuskacin mu'ujiza:
Ayoyin suna magana ne game da tekuna biyu ko koguna
biyu, masu maqwabtaka
da juna, suna kuma gaurayuwa ,amma ko wane
vangare na da
nasa siffofi da kamannu akwai shamaki tsakaninsu ba sa
tsakuxuwa.
Kuma ambaton lu'ulu'u da murjani da akayi a cikin
ayoyin sun tabbatar da cewa tekunan duka na gishiri ne,
domin ba a samunsu sai a cikin kogunan zartsi. Abin da
ke kara tabbatar da cewa tsakuduwar tekuna biyu masu
zartsi baya nufin dukansu suna gauraya.
Kamar yadda duk mai kallo da ido zai gansu kamar a haxe
suke amma kowanensu na da nasa siffa,amma duka ba a gano
wannan bayanai ba sai da aka sami takanolojiya mai
qarfi sanna aka
gano haka,amma Alqur'ani
mai girma ya yi mana wannan bayani a cikin ayoyi
bayyanannu, shin wannan ba dalili bane da yake tabbatar
da Alqur'ani
maganar Allah bane? |
|
|
|
Fayyacewa:
Larabci
|
|
Ingilishi
Faransanci Jamusanci Sipaniyanci Turkanci
Urduyanci
Iranci;
|
|
|